Labarai Da Dumi_Duminsa Anga Wata Gobe Sallah

DA DUMIDUMINSA

Gobe Take Sallah A Nijeriya, An Ga Wata A Adamawa

Rahotanni daga jihar Adamawa sun tabbatar da cewa sama da mutane ashirin sun ga jaririn watan Shawwal a Unguwar Wuro Jibir B Take dake garin Mubi.

Wadanda suka ga watan ne suka sanar da RARIYA labarin ganin watan.

Saidai har zuwa yanzu ba a ji sanrwar ganin watan a hukumance daga Fadara Sarkin Musulmi ba.
Labarai Da Dumi_Duminsa Anga Wata Gobe Sallah Labarai Da Dumi_Duminsa Anga Wata Gobe Sallah Reviewed by SAMSONGALAXY.com on 12:22 PM Rating: 5

No comments:

Advertise

ismaeeelkwr. Powered by Blogger.