Some Hausa Words And Their Meaning In English

 Some Hausa Words And Their Meaning In English


Yafiya = Forgiveness Tausayi = Pity Tausayawa =Sympathy Tausasawa = Compassion Sassauci =Leniency Rangwame = Clemency Rahama =Mercy Kau da kai = Overlooking Juyayi =Empathy Jajantawa = Condolence Haƙuri =Patience Alhini = Mourning Alfarma =Favor Afuwa =Pardon Acceptance = Karɓuwa Zaman lafiya = Peace Yarjejeniya = Treaty Sasantawa = Conciliation Manta baya = Magnanimity Lumana = Peacefulness Lafawa = Pacification Kwanciyar hankali = Tranquility Juriya = Forbearance Ijma’i = Consensus Haƙuri da juna = Tolerance Fahimtar juna = Understanding Alƙawari = Pact Ta’addanci = Terrorism Samame = Incursion Rashin-tausayi = Brutality Rashin imani = Ruthlessness Mamaya = Invasion Hari = Raid Harbi = Firing Gaba = Hostility Fir’aunanci = Savagery Fatattaka = Chase Farmaki = Attack/Assault Dirar-mikiya = Blitz Bara = Charge Azabtarwa = Cruelty Artabu = Combat Batakashi = Shoot-out Ɓarin-wuta = Shelling Faɗa = Fight Fitina = Skirmish Gumurzu = Dogfight Jahadi = Crusade Karon-batta = Clash Rikici = Conflict Taho-mu-gama = Ram Tarzoma = Riot Tashin-hankali = Violence Tawaye = Rebellion Yaƙi = War Zubar da jini = Bloodshed Gaba-da-gaba = Confrontation Kai-hannu = Exchange blows Kai-ruwa-rana = Tussle Karo = Encounter Kokuwa = Duel Rigima = Dispute Rikitarwa = Controversy Ta-da-jijiyar-wuya = Altercation Ta-da-ƙayar-baya – Intimidation Taƙaddama =Contention Tashin-tashina = Brawl Tirjiya =Resistance Cacar-baki = Shouting match/Exchange words Gardama = Scuffle Hatsaniya = Quarrel/Row Hayaniya = Squabble Kyara = Bullying Musu = Argument Sa-in-sa = Altercation Tsangwama = Oppression Rabuwar-kai = Fray Ƙyamata = Resentment Zaman-doya-da-manja = Rancor Jayayya = Tug-of-war Anger = Fushi Animosity = Ƙullaliya Antagonism = Rashin jituwa Bitterness = Ɗacin-rai Disagreement = Rashin daidaito Discord =Saɓani Distrust = Rashin yarda Enmity = Ƙiyayya Envy =Kishi Grievance =Damuwa Grudge = Riƙo Hate = Tsana Malice = Hassada Misunderstanding =Rashin fahimta Adulthood = Manyanta Babyhood = Jarirantaka Boyhood = Yarinta Brotherhood = ‘Yan-uwantaka Childhood = Yarinta Eldership = Dattijantaka Friendship = Abota/Ƙawance Girlhood = Yarinta Manhood = Mazantaka Oldage = Tsufa Sisterhood = ‘Yan-uwantaka Womanhood = Matanta Youth = Ƙuruciya Bakace = Sifting Ɓarza = Crushing Daddage = Mashing Daka = Pounding Dandaƙe = Crunching Kwankwatse = Crushing Marmasawa = Crumbling Niƙa = Milling/Grinding Shiƙa = Winnowing Surfe = Chaffing Sussuka = Threshing Tankaɗe = Sieving Tata = Filtering Tsinta = Picking Bakace = Sifting Ɓarza = Crushing Daddage = Mashing Daka = Pounding Dandaƙe = Crunching Kwankwatse = Crushing Marmasawa = Crumbling Niƙa = Milling/Grinding Shiƙa = Winnowing Surfe = Chaffing Sussuka = Threshing Tankaɗe = Sieving Tata = Filtering Tsinta = Picking Anatomy = Yanayin gaɓɓan jikin Antibacterial = Yaƙar ƙwayar bacteria Antibiotics = Maganin kashe ƙwayoyin cuta Arthritis = Amosalin gaɓɓai Gynecology = Ilimin mahaifa Histocompatibility = Dacen-jin Laxative =Kasayau Mortality = Yiwuwar mutuwa Physiology =Yanayin jiki Tumor = Ƙari Sputum = Kaki Sneezing = Atishawa Pain = Zogi/Raɗaɗi Nasal swab = Kwarfatar hanci Nasal Congestion = Cushewar hanci Mucus = Majina/Gamsai Infect = Harba Flu = Mura Fever = Masassara/Zazzaɓi Cell = Tantanin halitta Bronchitis = Mashaƙo Addiction = (Zamewa) Jaraba Acute = Mai muni Available = Mai samuwa Liable = Ɗaukar alhaki Memorable = Abin tunawa Noticeable = Mai ban-mamaki Objectionable = Abin ƙi Permissible = Halattacce Pliable = Mai tanƙwasuwa Portable = Mai ɗaukuwa Possible = Mai yiwuwa Reliable = Tsayayye Visible = Mai ganuwa Vulnerable = Mai rauni #MAGNITUDE Faɗi = Breadth/Width Girma = Size Gwargwado = Ratio Iyaka = Limit Ƙarƙari = Reach Kauri = Thickness Kima = Rate Kini = Equal Maƙura = Extreme Mataki = Extent Matsayi = Stage Matuƙa = Maximum Nauyi = Weight Siranta = Thinness Tamka = Parallel Tsayi= Height Zurfi = Depth Antivirus = Manhajar kare cutukan kwamfuta Antivaxer = Mai adawa da rigakafi Antiseptic = Kare ɗaukar cutuka Antidote = Makari Anticrime = Yaƙar manyan laifuka Antichrist = Magabcin Kristi Anti-venom = Kardafi Anti-party = Zagon ƙasa ga jam’iyya Anticorruption = Yaƙar almundahana Consequently = Sakamakon haka Daily = Duk rana Explicitly = A sarari, Ƙuru-ƙuru Formally = Bisa ƙa’ida, A hukumance Fortunately = Abun birgewa Happily = Abin farin ciki Only = Kacal, Kaɗai, Kawai Publicly = A bainar jama'a, A fili Sufficiently = A wadace Timely = A kan lokaci Agara = Achilles tendon Allon kafaɗa = Shoulder blade Damtse = Upper arm Dunduniya = Sole Haƙarƙari = Rib Hammata = Armpit Ijiya = Eye Karan hanci = Nose bridge Kunci = Cheek Kwankwaso = Pelvis Kwiɓi = Body side Ƙugu = Hip Muƙamuƙi = Jaw Sha-raɓa = Calf Tsintsiyar-hannu = Arm Centre for Disease Control =Hukumar Daƙile Cutuka Coronavirus = Ƙwayar cutar numfashi Cough =Tari #COVID19 = Murar mashaƙo Social distancing = Ƙauracewa juna Face mask =Takunkumi Gloves = Safar hannu Quarantine = Keɓancewa Self-isolation =Killace-kai Sore throat = Maƙaƙin maƙoshi 1. Tsara=Peer/Array 2. Tsare=Guard/Prevent 3. Tsari=System/Refuge 4. Tsaro=Security 5. Tsaru=Planned 6. Tsere=Race/Flee 7. Tsira=Survive 8. Tsire=Kebab/Pike 9. Tsiri=Peak/Geyser 10.Tsiro=Shoot 11. Tsoro=Fear 12. Tsura=Pure/Unmixed 13. Tsure=Scared 14. Tsuro=Sprout 15. Tsuru=Timid To this day = Har zuwa yau Sooner or later = Ko ba-jima ko ba-daɗe On your own = A kan kanki On the other hand = A gefe guda On the contrary = A akasin haka In place of = A madadin In a nutshell = A taƙaice At the same time = A lokaci guda At the heart of = Kan-gaba #Hausa troponyms for STEALING and CON: Almundahana = Pilfering Bizi = Lifting Damfara = Duping Fashi = Robbery Fashi da makami = Armed robbery Ƙwace = Snatching Sane = Pickpocketing Sata = Stealing Sibaranye = Filching Taɓargaza = Squander Wala-wala = Swindling Wawura = Looting As long as = Muddin As such = Don haka Directly – Kai-tsaye Hopefully = Ana fatan In addition = Bugu da ƙari In fact = A zahiri Mainly = Galibi Shortly = Jim kaɗan Strenuously = Yi tuƙuru Suddenly = Kwatsam Unfortunately = Abin takaici Usually = Yawanci Voluntarily = A son-rai All = Duka Alliance = Ƙawance Altogether = Gabaɗaya Combination = Haɗaka Concentration = Cincirundo Crowd = Cikowa Entire = Ɗaukacin Entirety = Rankatakaf Mass = Dandazo Multiple = Mamako Multitude = Tari Thousands = Dubun dubata Total = Jimilla Totality = Kafatani Union =Gamayya Currently = A halin yanzu Evenly = Daidai wadaida Indirectly = A kaikaice Preferably = Zai fi dacewa Provisionally = Ƙwaryakwarya Rarely =Da wuya Regularly = A kai a kai Respectively = Bi da bi Separately = A rarrabe Similarly = Hakazalika Thereby = Wato kenen Typically = Yawanci Immediately = Nan da nan Inevitably = Babu makawa Instantly = Yanzun nan Luckily = Sa'ar lamarin Mostly = Galibi Normally = A yadda aka saba Obviously = Babu shakka Periodically = Lokaci-lokaci Permanently = Dindindin Possibly = Mai yiwuwa Practically = A aikace Accordingly = Dangane da haka Actually = A zahiri Alternatively = A madadin haka Carefully = Da takatsantsan Efficiently = Cikin ƙwarewa Entirely = Ɗaukacin Equally = Hakanan Exclusively = A ƙeɓance Generally = A bai-ɗaya Hardly = Da wuya Honestly = a ƙashin gaskiya Already = Ya rigaya As soon as/Once = Da zarar Besides = Kuma ma But = Amma/Sai dai By the way = Af Even = Hatta If = Idan Not even = Balantana Often = Galibi/Sau da yawa Since = Tun da So long = Matuƙar Therefore = Sabili da haka To be sure = Duk da dai Yet = Duk da haka, Tukuna Commute = Je-ka-ka-dawo Ferry = Fito Haulage = Dako Import-Export = Shige-fice Journey = Bulaguro Shipping = Dakon kaya Shuttle = Kai-komo Tour = Zagaye Trafficking = Safara Transit = Jigila Transport = Sufuri Travel = Tafiya Trek = Tattaki Visit = Ziyara Source : Hausa Language Hub
Enter

Some Hausa Words And Their Meaning In English Some Hausa Words And Their Meaning In English Reviewed by SAMSONGALAXY.com on 9:16 AM Rating: 5

No comments:

Advertise

ismaeeelkwr. Powered by Blogger.