JAWABIN PMB
A jawabinsa na ranar tunawa da komawa kan turbar demokaradiyya a Najeriya, Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alkawarin nan ba da jimawa ba zai sanya hannu kan dokar nan da za ta bai wa matasa damar tsayawa takara, wato "Not too young to run". Shin ko hakan na nufin nan ba da jimawa ba matasan Najeriya za su fara rike manyan madafun iko? Ku bayyana ra'ayoyinku wanda zamu gabata da su a shirinmu na Ra'ayin Matasa da zai zo muku a gobe Laraba idan Allah Ya kaimu. #MatasanAfirka77nesamson1.tk
JAWABIN PMB
Reviewed by SAMSONGALAXY.com
on
8:48 AM
Rating:
Reviewed by SAMSONGALAXY.com
on
8:48 AM
Rating:

No comments: