TUNATARWA
*YAHYA* *BIN* *UKSUM*
Yace Mai Gulma Yafi Mai Sihiri Sharri.
.
*HASANUL* *BASARY*
Yace Duk Wanda Yakawo Maka Zancen Wani To Zai Kai Zancen Ka Wajen
Wani.
.
*SA'ID* *BIN* *ABI* *RUBAH*
Yace Angayama Cewa Azabar Kabari Kashi Uku Ce ?
1 Saboda Giba
2 Saboda Rashin Kiyaye Fitsari
3 Saboda Annamimanci.
.
*MUJAHID* *DAGA* *IBN* *ABBAS*
Yace Idan Kayi Nufin Ka Ambaci Aibun Abokinka To Ka Fara Ambaton Aibun Kanka.
.
*HAFS* *IBN* *USMAN*
Yace Umar Dan Khattab Yace:
Kada Ku Shagaltar Da Kanku Wajen Ambaton Aibun Mutane Domin
Yin Hakan Musiba Ce Ku Rika Ambaton Allah Domin Yin Hakan Rahama Ce.
.
*QAIS* *IBN* *HAZIM*
Yace Amr Ibn
Ass Ya Wuce Ta Gaban Wani
Mushen Alfadari Sai Yacewa
Abokansa: Wallahi Dayanku Ya Cika Cikinsa Da Naman Wannan Mushen Yafi Masa Alheri Akan Yaci Naman Wani Musulmi.
.
*AUN* *IBN* *ABDULLAHI*
Yace Ban Taba Son Mutumin Daya Bata
Lokacinsa Akan Binciken Aibun Mutane Ba Domin Bai Yi Haka Ba Sai Don Rafkana Da Take Cikin
Zuciyarsa Wadda Ta Hana Shi Shagaltuwa Da Aibun Kansa.
.
*BAKAR* *IBN* *ABDULLAHI*
Yace Idan Kuka Ga Mutum Ya Shagaltar Da Kansa Da Ambaton Aibun Mutane Alhali Ya Manta Da Nasa
Aibun To Lallai Ku Sani Cewa Anyi Masa Mummunan A
Lahira.
.
*AHNAF* *IBN* *QAIS*
Yace Ban
Taba Ambaton Aibun Wani Mutum Ba Bayan Ya Tashi Daga Wajena.
.
`IDAN ZAMUYI FURUCI, MU FADA ALHERI ALLAH YASA MU DACE...

Reviewed by SAMSONGALAXY.com
on
6:49 AM
Rating:
Reviewed by SAMSONGALAXY.com
on
6:49 AM
Rating:

No comments: