Amurka da Birtaniya suna zargin Rasha da harba makami mai linzami daga tauraron ɗan adam a sararin samaniya.

Amurka da Birtaniya suna zargin Rasha da harba makami mai linzami daga tauraron ɗan adam a sararin samaniya.
A wata sanarwa da ta fitar, Birtaniyar ta bayyana cewa "Mun damu matuƙa dangane da yadda Rasha ta yi gwajin ɗaya daga cikin tauraron ɗan adam ɗinta inda ta harba wani abu mai sifa ta makami."
Sanarwar ta bayyana cewa irin waɗannan lamuran za su kawo barazana ga amfani da sararin samaniya.
A baya sai da Amurka ta nuna damuwarta kan tauraron ɗan adam ɗin Rasha.
Amurka da Birtaniya suna zargin Rasha da harba makami mai linzami daga tauraron ɗan adam a sararin samaniya. Amurka da Birtaniya suna zargin Rasha da harba makami mai linzami daga tauraron ɗan adam a sararin samaniya. Reviewed by SAMSONGALAXY.com on 1:45 PM Rating: 5

No comments:

Advertise

ismaeeelkwr. Powered by Blogger.